Lemun Sanga Sanga

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Mussamman wannan lokachi na damuna massara tayi yawa yanada kyau mutun ya kula da lafiyar jikin shi.

Lemun Sanga Sanga

Mussamman wannan lokachi na damuna massara tayi yawa yanada kyau mutun ya kula da lafiyar jikin shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Ganyen sanga sanga
  2. 5Ruwa kofi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki debo ganyen ki ki wanke

  2. 2

    Base kin yanka ba se kisaka ruwa da ganyen tare a tukunya kibarsu su dahu mintuna 30

  3. 3

    Ki sauke ki tace ruwan kisaka a fridge kina sha ganyen kuma zaki iya saka kuli kuli kiyi datu.

  4. 4
  5. 5

    Ruwan ma zaki iya yin wanka da surachi idan har masassara ta kamaki.

  6. 6

    Allah ya bamu lafia baki daya amin.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (10)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Farko Dana kalla wallahi na xaci coconut oil ne. Thanks for the recipe

Similar Recipes