Grill fish 🐟

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Hadine Mai dadi domin kin dadin iyalai akoda yaushe

Grill fish 🐟

Hadine Mai dadi domin kin dadin iyalai akoda yaushe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kifi Wanda kikeso
  2. Kayan kamshi
  3. Maggi
  4. Gishiri da attarugu
  5. Albasa ta gari sai mai

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki gyara kifinki ki wanke tas saiki hada kayan da aka ambata. Asama guri daya ki shafesa dashi

  2. 2

    Zaki iya barinsa yayi awa daya koya kwana Amma a fridge saiki dauko ki gasa a oven electric ko gas oven Wanda dai kike fashi

  3. 3

    Zaki gasa tsawon mintuna 30 shikenan ya gasu.sai ci

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes