Gugguru

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe

Batuwo ko dafa masara da qasata kawai akeyiba harda gugguru aturance kuma (🍿 popcorn) abune mai qayatarwa dakuma dadi .

Gugguru

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Batuwo ko dafa masara da qasata kawai akeyiba harda gugguru aturance kuma (🍿 popcorn) abune mai qayatarwa dakuma dadi .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupMasaran popcorn
  2. Tsokali 4na sugar
  3. Mangyada ko Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidaura tukunyanki me tsafta a huta kizuba masaranki da sugar da manyada badayawaba.

  2. 2

    Sekidauko sabon tsintsiyarki ta kwakwa kisare kan,sekidauraye kigoge,kisatukunyan kiyita juyawa harse yayi yafara faffashewa yayi fari seki sauqe.

  3. 3

    Inkinason madara Zaki iya sakawa kafin yahuce inyahuce shikenan se aci.amma in kinada tukunyanyin popcorn zakirufe da murfin kiyita juya hanun inyayi zakiji qamshinshi natashi.acidadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes