Kayan aiki

  1. Waki kufe biyu
  2. Masara kufe daya
  3. Atarugu
  4. Tatasai
  5. Albasa
  6. Kife,(sadine)
  7. Magi mai star
  8. Manja
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawanki wakina da kyau sai nisa shi awuta nitafasa shi da yayi sai natace

  2. 2

    Sai nazuba manja a wota nisa kayan miyan nisa Albasa ni danyar Masara ta sunka Dan soyu sama sama sai nisa ruwa da magi nirufe nibasu lokaci

  3. 3

    Can zuwa anjima da masara ta tadafu sai nisa tafashashin wakina nizuba Alaiyahu niqara Albasa nirufe da ruwan sunkarage sosai shikinan yayi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes

More Recommended Recipes