Dakanli hausa da kwai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#sweetpotato munagodiya cookpad yayi dadi sosai

Dakanli hausa da kwai

#sweetpotato munagodiya cookpad yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2dakanli hausa
  2. 4eggs
  3. 1Green, red, yellow bell peppers
  4. 1Onion
  5. 1Peper
  6. 2Maggi
  7. 1Garlic
  8. 1/2spoun Curry
  9. 1/2spoun Thyme
  10. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere dankali hausa na yanka nasa gishiri na soya

  2. 2

    Sena dora mai na yanka albasa, peper dasu bell peppers nasa garlic, maggi, curry, thyme nasa kwai na soya duka a hade

  3. 3

    Shikena

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes