Peppered beef meat

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Happy Anniversary Admin aunty Ayshat adamawa @Ayshat_maduwa65 Allah ya kara danko soyaya Allah yayiwa zuriya albarka Allah ya kara basira da zaki hannu wana girki nakine muna tayaki murna Allah ya bar soyaya

Peppered beef meat

Happy Anniversary Admin aunty Ayshat adamawa @Ayshat_maduwa65 Allah ya kara danko soyaya Allah yayiwa zuriya albarka Allah ya kara basira da zaki hannu wana girki nakine muna tayaki murna Allah ya bar soyaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 kgbeef meat
  2. 2tatase
  3. 1attarugu peper
  4. 2garlic
  5. Curry
  6. Thyme
  7. Maggi
  8. Green, yellow, orange bell peppers
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na tafasa nama shanu (beef) da kayan kamshi na soya na kwashe ajiye gefe

  2. 2

    Na rage oil din kadan a pan sana nasa onion, grated tatase, attarugu peper pepper da garlic na soya har seda naga oil ya fito kansa sana nasa maggi, curry, thyme

  3. 3

    Na kara soya sai na zuba soyaye nama na hade

  4. 4

    Na yanka green, yellow, orange bell peppers na zuba a kanshi na sawke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (17)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
masha Allah kayan anniversary masu dadi 😋🤗

Similar Recipes