Chicken nugget

Gumel
Gumel @Gumel3905

Nayine domin jin dadin iyalina

Chicken nugget

Nayine domin jin dadin iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsokar naman kaza(chicken breast)
  2. Fulawa
  3. Garin busassan bread
  4. Kwai
  5. Sinadarin dandano
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Yajin barkono da tafarnuwa (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara nama a yanka yan madaidaita (in cubes) idan san samu ne.

  2. 2

    Asa kayan kamshi a juya dan ya kama jikin sa, se a tankade fulawa asa sinadarin dandano da yaji idan ana bukata a juya, a fasa kwai a kada,se a dauki naman asa a fulawa sannan asa a kwai, a sa a garin bread.😋😋 Aci dadi lafiya.

  3. 3

    A dora mai a wuta idan yayi zafi se a soya har se yayi a kula kada a bari ya kone ba a juya ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

Similar Recipes