Powder milk biscuit

Maneesha Cake And More @cook_16076598
Wannan biscuit yarana nasonshi sosai gashi yanada gardi
Powder milk biscuit
Wannan biscuit yarana nasonshi sosai gashi yanada gardi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga hoton kayan bukata
- 2
Farko zakisamu roba kizuba butter dinki aciki saikisa powder sugar kibuga harsai ya bugu
- 3
Saikisaka, fulawa, madara, milk flavor, and baking powder saiki hadeshi maana kikwaba saiya hade jikinsa
- 4
Saiki murzashi kiyanka yadda like son shape din saiki gasa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Butter milk biscuit
Mijina yana matukar sonshi saboda bayason suger yanada gardi da Dadi saikin gwada yar uwa Maneesha Cake And More -
Milk cin cin
Yarana sunason cin milk cin cin domin akwai dadi matuka NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
Condensed milk chin Chin
wannan chinchin ,akwai shi da dadi sosai karma inzaki sha da tea. hadiza said lawan -
-
-
-
Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Brodi mai kirfa(cinnamon bread)
Yarana sunason brodi sosai shiyasa nake yawan yimusu ta hanyan sarrafashi tafanni daban daban. Kuma wannan brodin yanada dadi sosai#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Vanilla oil cupcake
#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
Meat pie 3
Wannan meat pie nayishine musamman don yarana sbd suna sonshi sosai kuma inaso inga suna jin dadi wurin cin girkin ummansu #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Milky chi chin daga Amzee’s kitchen
#GirkidayaBishiyadaya wannan girki yanada dadi sosai ga saukinyi 😋😋 Amzee’s kitchen -
Biscuit mai chocolate aciki
Nida yarana munason biscuit sosai shiyasa nake yawan yinsa kuma yanada dadi sosai musamman idan kika hadashi da tea ko lemo mai sanyi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Cream puff
#childrensdaywithcookap Wana cream puff yarana nasonshi sosai kuma ga dadi ci 😋😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Slice vanilla cake
Iyalina sunasun wannan cake gadadi ga laushi ga kara lfy ina masu fama da cutar nama to kuyawai tacin cakenafisat kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13741028
sharhai