Spring rolls me sauki 👌

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Da fatan na same ku lpy,bayan lokaci me tsaho banyi posting ba,yau dai abun danazo muku dashi shine spring rolls kaman yadda kuke gani,Yana da matukar dadi,sannan bashi da bata lokaci wajen yi,kuma baya bukatar kayan hadi masu tsada,da fatan zaku gwada domin kuma aci wannan dadin tare daku.

Spring rolls me sauki 👌

Da fatan na same ku lpy,bayan lokaci me tsaho banyi posting ba,yau dai abun danazo muku dashi shine spring rolls kaman yadda kuke gani,Yana da matukar dadi,sannan bashi da bata lokaci wajen yi,kuma baya bukatar kayan hadi masu tsada,da fatan zaku gwada domin kuma aci wannan dadin tare daku.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutum biyu
  1. Fulawa kofi biyu
  2. Siga karamin chokali daya
  3. Gishiri karamin chokali daya
  4. Ruwa kofi biyu

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Ga abubuwan da ake bukata nana da farko,duka zaa hada su a waje daya a juya

  2. 2

    Se a zuba ruwa sannan a juya se ya juyu sosae kamar dai yadda kuke gani a hoto

  3. 3

    Za’a kunna wuta er daidai,se a samu frying pan non stick a dora akan wutar,se a kawo auduga a dan dangwalo man gyada kadan a goge pan din sannan se a kawo brush a dinga dangwalo hadin spring rolls din ana shafawa kamar dai yadda kuke gani a vedion kasa👇🏻,bayan an gama shafawa zaa barshi ya dan gasu tukunna se a cire

  4. 4

    Se a kawo abun da zaa sa a cikin wato (filling)din a zuba daidai gwargwado se a nade shi kamar yadda kuke gani a vedion 👇🏻a haka har a gama,se a kawo fulawa a barbada a kan farantim da zaa dinga ajiye spring rolls din.

  5. 5

    Bayan an gama nadawa se a kawo fulawa a barbada a sake barbadawa a saman spring rolls,se a dora mai a wuta idan ye zafi se a soya spring rolls din,a tabbata mai yayi zafi sosai kafin a saka

  6. 6

    Bayan ya soyu se a kwashe a zuba a mataci mai din jiki ya dan tsane se a ciki,dadi ba’a magani 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar
sallari qts Kano

sharhai (9)

Similar Recipes