Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki daura tukunya da ruwa kadan akan wuta sai kisa mai ki jajjaga attarugu kisa kiyanka albasa kisa idan yatafasa sai kisaka indominki kisaka sezin din ciki sai kirufe kibarshi ya nuna ruwan ya tsotse amma ba sosai ba sai ki sauke kijuye a plate kiyanka kokumba.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani
#oneafrica wannan girki ne mai matukar dadi gashi kuma baya daukar lokaci wajen hadawa. Iyalina suna matukar jin dadinsa. Askab Kitchen -
Soyayyar taliyar yara da kwai
Hhhhmm wannan indomin yanada dadi sosai kuma ga saukinyi. Zaki iyayiwa yara ko kekanki kici TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Fried indomi 2
Ina tunanin mezandafa don akarya da ita sai nayi tunanin dafa indomi amma sai nace bari na soya kamar fried rice TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Lemun kankana da kokumba
Wannan lemun yanada dadi sosai. Yarana sunasonshi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Indomi da kwai
Inodomi abinci ne wanda bature ya kirkiro don ya saukaka mana gurin samun abinci idan kana cikin sauri wajen yin abincin kari koh da rana kai har mah da dare na hada ta da kwai kuma tayi dadi sosai ku gwada @Rahma Barde -
-
-
-
-
Sauce din sardine
#SSMK, Akwai mutane dayawa da basu damu da yin miyaba saboda daukan lokaci, nima nadawo anguwa latti narasa abunyi saina tuna da wannan sauce din tunda baya daukar lokaci saina yishi. Mamu -
-
Rubaben taliya da yakuwa
Wannan abinci ne me sauki baya bukatar soye soye, be daukan lokaci kuma ga dadi HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
-
Shinkafa da miya da salak da soyayyun yanshila(tantabara)
Ina matukar son shinkafa da Miya tun ballantana idan na hada da salad Dina ,Kuma Ina son in tarbi bakona da abincin nan Ashmal kitchen -
Juluf macaroni
Yanada dadi sosai kuma ga saukin dafawa baya bata lkci TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Homemade Pasta
Zaki iyayin pasta dinki a gida a saukake baya wani daukan lokaci da bukatar kayan hadi masu yawa. mhhadejia -
-
-
-
Jollof in suyayyen taliya
Wannan hadin party jelop ne baya kwabewa ga kamshinsa daban sai dadi.. Wanda yabason taliyama santinsa yake. #yobe Mom Nash Kitchen -
Simple indomie Mai vegetable da meat balls,da dafaffan kwai
Wannan bashida Wani daukan lokaci ga kayatarwa ummu tareeq -
Classic rice
#team6lunch irin girkin ne na turawa da larabawa yanada matukar dadi da jan hankali kuma baida bata lokaci idan xaayi yara naso sosai Sabiererhmato -
Soyayyiyar shinkafa da lemon mangwaro
#nazabiinyigirkiWannan girki na yishi ne wa Yayata wadda nake bi, lokacin tana da juna biyu ta ce tana kwadayin fried rice, ta ji dadinshi sosai dan har yanzu lokaci lokaci tana ce min tana son qara cin irinta. Abin takaicin dai 😫, yana daya daga cikin girkunan da na dauki hotunansu Daki daki daga farko har qarshe amma yanzu na rasa su sanadiyar lalacewar sdcard dina, 😥abinda ya sa jikina yin sanyi knn na ji duk daura girkin ma ya fita a kaina sbd na fi son saka cikakken recipe da hotuna. Yanzu dai haka zan daurasu ko ba cikakken ba tunda suna da yawa☹ Afaafy's Kitchen -
-
-
Danwaken fulawa da garin rogo
#Danwakecontest .Danwake abincine mai dadi kuma wannan hadin yanada anfani ajikin dan adam saboda kayan lambun dayake cikinsa Najma
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9591035
sharhai