Kayan aiki

  1. Gyada
  2. Citta
  3. Kanumfari
  4. Kimba
  5. Gasarar kamu
  6. Ruwan Tsamiya
  7. Sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu gyada, citta, kanumfari da kimba a wanke su sai asa a na'urar markade, a markada sosai.

  2. 2

    A taace shi sai asa ruwan a tukunya a barshi yayi ta tafasa har sai ya nuna.

  3. 3

    A samo ruwan tsamiya a zuba shi a cikin gasarar kamu a jujjuya har sai an tabbatar babu gudaje, sai a juye a cikin tukunyan a juya. Za'a ga yayi kauri.

  4. 4

    A zuba sukari daidai buqata. Asha da duminsa 😘

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
rannar
Damaturu, Yobe State
Being creative and trying new recipe is always fun.
Kara karantawa

Similar Recipes