Ice fish source 🐟

Hibbah
Hibbah @ummuhabiba
Abuja

This recipe is amazing it taste nice and yummy,I'm not a fish person but I like this particular one.

Ice fish source 🐟

This recipe is amazing it taste nice and yummy,I'm not a fish person but I like this particular one.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20mins
1 plate
  1. 1Ice fish danyen kifi
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Curry and thyme
  5. Maggie da gishiri
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. Little amount of oil
  9. 2Kwai

Cooking Instructions

20mins
  1. 1

    Kiwanke kifinki da kyau da lemon stami sai ki tsane.

  2. 2

    Sai ki daka citta da tafarnuwan ki ki aje agefe.

  3. 3

    Sannan ki jajjaga attarigu da albasa ki.

  4. 4

    Sai kisa pan dinki akan wuta,kisa Mai Dan daidai kisoya da albasa.

  5. 5

    Kisa citta da dafarmuwa kisoyasu tare da albasan.

  6. 6

    Zuba wannan jajjagen naki.

  7. 7

    Sai ki sa magi,gishiri, Curry, thyme.

  8. 8

    Sai Ki Dan zuba ruwa kadan.

  9. 9

    Idan ya tafaso sai ki sa ice fish dinki.

  10. 10

    Finally idan ya dau ko da huwa sai kifasa kwai akai. Aci lafiya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hibbah
Hibbah @ummuhabiba
on
Abuja

Similar Recipes