Farfesun kiifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. danyan kifi manya
  2. kayan miya
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Tafarnuwa
  6. Maggi
  7. Albasa
  8. Mai
  9. Curry & spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kifinki kikankare sosai amma kiyi ahankali wanjan kankarewa, inkingama saikiwankeshi sosai kiwanke kan sosai

  2. 2

    Bayan kingama sai ki ajiyeshi ya tsane, sai kidora tukunyarki akan wuta kisa mai aciki yayi zafi sai kisa markadanki kifara soyawa bayan yayi sai kisa Maggi da spices kicigaba da soyawa

  3. 3

    Bayan yayi sai kisa curry kicigaba dajuyawa bayan nan sai kirage wutar kisa kifin kinayi kinasa miyar ahankali harkigama sawa,sai kidauko albasa kisa acikin kifin kirufe kibarshi yadahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes