Oven grill fish

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#GWSANTYJAMI iyalina suna sun wannan gashin kifi anty Jami Allah yakara lfy

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1da minti 15min
mutum 2 yawan a
  1. Tilapia fish
  2. Onion
  3. Attaruhu
  4. Curry,thyme
  5. Fish spices
  6. Ginger,garlic
  7. Maggi,knorr
  8. Mix spices
  9. Oil
  10. Cucumber
  11. Sweet pepper

Umarnin dafa abinci

1da minti 15min
  1. 1

    Zan wanke kifi incire datti inbarshi yabushe,zanyi grating attaruhu,albasa,tafarnuwa zanyahe duk kayan hadina injuya insa mai zandauko kifina inshafe shida hadin ku ina.

  2. 2

    Zankuna oven idan yayi zafi zandauko kifi insa inyanka lemon tsami slice indura asaman kifin in kunna wutar sama da kasa inbarshi yagasu.idan yagasu nacire

  3. 3

    Zanyi sauce.zandura pan inzuba mai kadan insami attaruhu,albasa,tafarnuwa inyi grating idan mai yayi zafi inzuba insuya idan yafara suyuwa insa Maggi 1 insa spices injuya insa ruwa kadan inyanka cucumber, sweet pepper inzuwa injuya 5min insauke.

  4. 4

    Zan yanka cucumber injera a fish plate insa kifi sannan insa sauce sai aci. Nayi garnish da cucumber da roti bread

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes