Kunun Aya

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Yana d matukar amfani ga lfy dan adam gakuma dadi dasa annashwa

Kunun Aya

Yana d matukar amfani ga lfy dan adam gakuma dadi dasa annashwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
3 yawan abinchi
  1. 4 cupsAya
  2. 100Dabino na
  3. 1Kwakwa medium
  4. Sugar 1 cup ya danganta d yanayin san sugar ki
  5. Kayan kamshi daidai misali
  6. Cucumber 2 medium
  7. Flavour

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki gyara ayarki ki wanke ki aje agefe

  2. 2

    Ki wanke Cucumber tareda kwkwa kiyayyankata kanana ki zuba cikin ayarki

  3. 3

    Ki zuba kayan kamshi kanar Cinnamon, ginger, Gloves, Masoro da kimba

  4. 4

    Ki gyara dabino ki zuba saiki markada kitache kisa a fridge yayi sanyi

  5. 5

    Shkenan kin kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes