Mix flavor cup cake
Sbd na hada flavors 4 colours
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nayi free heating oven dina sannan nazo na zuba butter ta a mixing bowl nasa sugar naita mixing harsaida butter na yai haske sannan na fasa kwai
- 2
Nai mixing kwaina nasa flavors dina gaba 1 na juya.
- 3
Dama na hada dry ingredients dina na zubasu akan mixing din danake, harna gama,
- 4
Nasa a containers dina, nagasa a oven bayafin 15 to 20mnts ya gasu.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Condensed Milk Steam Cake
#FPPC. Wannan cake din Shi ba'a gasashi steaming dinsa akeyi kuma yayi maki kamar cake din da aka gasa. sakamakon korafin mutanen ketare cewar wani recipe din sunason su gwadashi to Amma komai munrubutashi da yaren mu basa ganewa shiyasa zansa ingredients din da turanci Ina fatan zaku gane. Meenat Kitchen -
Cup Cake
Wannan kayan maqulashe ne, ga saukin yi, sannan yana daukar lokaci bai lalace ba....... @Sarah's Cuisine n Pastries -
-
-
Vanilla & coconut flavor cake
Inason wadannan flavors din a cake yanada matuqar dadi. sadywise kitchen -
Cake
Inason cake sosai sbd yana daya daga cikin abinda hubby nah keso , nd nakanyi na ajeshi sbd baki🥰 aixah's Cuisine -
-
-
-
-
-
Plain vanilla cake
Yayi dadi sosai ga laushi baa magana sai wanda ya gwada shi zai bani lbr. Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Cake mai kwakwa
#kwakwa ana flavor challenge shin nace bari Nima na wantsala nawa best flavor kar ayi ba ni. Ina matukar son kwakwa . Komai da akayi idan har da kwakwa ne inasonta Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14305010
sharhai