Kankana juice

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Nakanyishine Dan nishadi akwai Dadi sosai musamman inkanadanjin tsami tsaminsan. Wanda bashida da dandanon baki ma zai it's shansa

Kankana juice

Nakanyishine Dan nishadi akwai Dadi sosai musamman inkanadanjin tsami tsaminsan. Wanda bashida da dandanon baki ma zai it's shansa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

min 10mintuna
2 yawan abinchi
  1. Rabin yankan kanakana
  2. Chitta danye
  3. Suger
  4. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

min 10mintuna
  1. 1

    Ki yanka kanakana kimatse lemon tsaminki guda daya Sai kisaka chitta danye daya ki markade

  2. 2

    Kitace asa a fridge. Asha da sanyinsa Dadi tsami tsami

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes