Dan wake

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ina son duk wani abu dayashafi flour Dan HK dan wake yanacikin abubuwan danake so😍😋😋😘

Dan wake

Ina son duk wani abu dayashafi flour Dan HK dan wake yanacikin abubuwan danake so😍😋😋😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki ki zuba mata kuka ki gauraya ki jika kanwarki ki tace akan hadin flour dinki ki kwabashi y danganta d irin Wanda kk so ko mai tauri ko mai laushi duk Wanda kk so to awajen kwabi zaki banbance ko kiyishi mai tauri ko mai dan ruwa ruwa

  2. 2

    Saiki daura ruwa a tukunya kisa ruwan zafi idan y tafasa saiki jefa wannan kwabin dan waken naki idan kin gama saiki rufe ba kirif zakiyi b SBD zubewa zaki dan saba bakin marfun ne ki tanada ruwanki a wani kwano idan dan waken ki y nuna saiki kwashe ki zuba a plate kisa manja, maggi, cabbage, yaji, albasa, cucumber and egg shknn aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes