Acama

zalihat
zalihat @cook_27785966

Family member

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 servings
  1. Flour
  2. Gishiri
  3. Maggi
  4. Mangeda
  5. Kayan aiki_rolling pin muciya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ahada flour,gishiri,maggi,da mangeda bayan ya gauraya a kwaba da ruwa

  2. 2

    Adinga debowa kadan kadan ana murzawa

  3. 3

    Bayan angama murzawa sai a soya

  4. 4

    Serve chill drinks

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zalihat
zalihat @cook_27785966
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes