Cooking Instructions
- 1
Dafarko ki wanke kifin saiki tsaneshi sannan saiki hada maggi dasu da dan black pepper kishafa masa yayi 15m saiki soya
- 2
To sai kawo frying pan kizuba attaruhu dinki daman kinyi gretting dinsa da albasa da ginger and garlic dinki kizuba sauran spices dinki da curry kijuya kisa mai kidan soya saiki dauko kifin nan kizuba kijuwa a hankula saiki dan yayyafa ruwa saiki rage wutan sosai kirufe kibashi 10m shikenan
- 3
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Curry Catfish Curry Catfish
Haveli Indian spot downtown Atlanta. My coworker and I used to go to Haveli's buffet at least once a month and their food is Awesome especially the curried catfish. ChefGFarmer -
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
Buttermilk catfish nuggets Buttermilk catfish nuggets
Love fish but don't like dirty or fishy taste buttermilk does the trick to remove these problems skunkmonkey101 -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14368844
Comments