Tura

Kayan aiki

  1. 3& half cup flour
  2. 1 tbspnyeast
  3. 1 tbspnpowdered milk
  4. 1/2 cupsugar
  5. 2 tbspnbutter
  6. 1egg
  7. Water as required

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour a rubber me kyau kisa yeast,milk,sugar and egg ki juya

  2. 2

    Zaki rika zuba ruwa a hankali kina juyawa(kar yayi ruwa kar kuma yacika tauri)har yahade sannan kiyta murza shi tsahon mintuna 5

  3. 3

    Sannan kisa butter kici gaba da murzawa har tsahon mintuna 30 yayi laushi

  4. 4

    Zaki raba dough din kiy flattening ki murza shi kisa doughnut cutter ki fidda shape(in bakida zakiy amfani da cup da murfin jarka)

  5. 5

    Ki barbada flour a tray ki rika jerasu har kigama

  6. 6

    Zaki rufe doughnuts dinki tsahon 40 minutes waje me dumi su tashi

  7. 7

    Kisa mai awuta yayi zafi,wutar kasa kasa kisoya har yayi golden brown

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
rannar
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Kara karantawa

sharhai (2)

fatima SAIDU
fatima SAIDU @fatimasaidu
Masha Allah, jazakallahu bil jannah😘

Similar Recipes