Lemon tsamiya🥤

HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
Yobe

Nayishi ne don kanwata tana sonshi sosai Kuma yayi dadi sosai 😋😋😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

30mnt
Biyu
  1. Tsamiya
  2. Danyar citta
  3. Na'a na'a
  4. Kaninfari
  5. Suger
  6. Bavi mix
  7. Kankara

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    A samu tukunya mai tsafta sai azuba tsamiya,citta,kaninfari,na a na a

  2. 2

    Sai arufe abarshi yadahu idan yadahu sai a tace asaka sugar da bavi mix asaka kankara ko a sa a fridge yayi sanyi enjoy 💃💃💃

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
rannar
Yobe

Similar Recipes