Dan Wake

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yayi dadi sosai kaunata ga danwake bata misaltuwa😋😊👌😉
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour,kuka, wuri daya ki juya saiki jika kanwarki saiki kwaba danwakenki da wannan ruwan kanwar idan yayi yadda kk so shknn
- 2
Zaki daura ruwa a tukunya idan y tafasa saiki jefa danwakenki a ciki idan kin gama saiki rufe amma zaki saba bakin karki rufe kirif idan y nuna saiki kwashe zaki iya cin dan wakenki hk za kuma ki iya mishi hadi kmr yadda kikaga nawa idan aka masa hadin yafi dadi fa😉😉aci lpy
- 3
- 4
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Dan wake
Hadin danwake mai Karin lapia da kuzari yayi dadi sosai naci na tande plate. #danwakecontest Meenat Kitchen -
-
Dan wake
#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi. Zahal_treats -
-
-
-
-
Dan wake
#teamsokoto Wannan girkin yanada matukar dadi….Nayi shine saboda yara naso abun wake ga yanda suke kiranshi 😅😅😅😅😅 Mrs Mubarak -
-
Dan wake
Ina son duk wani abu dayashafi flour Dan HK dan wake yanacikin abubuwan danake so😍😋😋😘 Sam's Kitchen -
-
-
Dan wake
Dan wake abincin gargajiya ne , iyalina suna son girkin gargajiya, don haka sunji dadinsa sosai💃💃💃😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Dan-wake
#danwakecontest. Inajin dadin Dan wake sumamman da yamma,idan lokacin kayan lambune nakan hadashi da cabbage, hmmm😋😋 Samira Abubakar -
-
-
Savoury Puff_Puff
Sauyi nada dadi sosai a ko wane lokaci savoury puff puff yayi babu karya😋😋😋 #ramdansadaka Sam's Kitchen -
Dan-wake
#dan-wakecontest Ina matukar son danwake a rayuwata kuma se Allah ya hadani da miji mai son danwake shi yasa kullum burina in samu sabuwar hanyar da zan sarrafashi😍 Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
-
Dan wake
#danwakecontest Dan wake Yana Daya daga cikin abincin da nakeso nida iyalina saboda matuqar dadinshi musamman idan aka hadashi da Kayan lambu Yana da Dadi sosai gashi da sauqin yi shiyasa naso na raba muku yadda nakeyin danwake Fatima Bint Galadima -
Dan wake
Dan wake abincin gargajiyane da ake ji dashi a arewacin najeriya...yanadaga cikin abincin mafi saukin dahuwa xaki iya dafawa bako Wanda ma ba Dan kasar ba yaci kuma na tabbata xaiji dadinsa SBD nima na dafa wannan Dan waken ne gawata bakowa yar kudancin najeriya #danwakecontest Khabs kitchen -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14431352
sharhai