Soyayyen mankani
Naga wannan girki ga Aunty jami gaskiya yayi dadi nagode
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere mankani na yayyanka na wanke nasa gishiri
- 2
Sai na aza mai a wuta sai na fara soyawa
- 3
Sai nayi sous ta kwai gaskiya yayi dadi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Soyayyen dankali da kwai
Wannan girki yayi dadi, iyalina sunce kamar yafi irish dadi😅😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Beef Veggies
#rukys. Wannan girki yayi matukar bani mamaki irin dadin da yayi banyi tunaniba gashi girki da 5 ingredient yabada ma'ana gaskiya kuma yayi dadi matuka. Aysha sanusi -
-
-
Soyayyen buredi da soyayyen kaza
#amrahbakery girki yayi dadi 😋 sai ma an gwada Fatyma nuradeen(Ya'anah) -
-
-
-
-
Potato chips
Wannan girki yana da matukar dadi ga dandano yarana na kaunar wannan girki. Meerah Snacks And Bakery -
-
-
-
-
-
-
Soyayyen dankali da doya da kwai
Inason wannan girki da Karin safe.musamman in hadashi da shayi Fatima muh'd bello -
Spinach rice with onion sauce
#foodfolio wannan girki na koyane a akushi da rufi wanda umsad cakes and more tayi nagode munji dadinshi sosai Beely's Cuisine -
Nadaddan kwai
wannan girki ga dadi ga saukin dafatan zaku gwada Dan jin dadin iyalin Ku #mkk Sumy's delicious -
Nama mai kwai
#team6breakfast. Gaskiya wannan hadin naman mai kwai yayi matukar yin dadi sosai,inason akoda yaushe na dinga kirkirar wani girki mai dadi kuma mai sauki Samira Abubakar -
-
-
-
Super soft sponge cake
#Girkidayabishiyadayawannan sponge cake yayi dadi ga laushi sosai kamar bread M's Treat And Confectionery -
-
-
-
Soyayyen dankalin hausa
Karin kumallo mai saukin hadi. Ga laushi ga dadi. Za'a iya cin wannan dankalin da Lipton, Tea, Coffee, kunu ko aci hakanan. Nafisa Ismail -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14441906
sharhai