Sinasir

wani nau'oin sarrafa shinkafa ne a gargajiyana kuma saukake ga dadin ci
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki jika shinkafar kofi hudu ki barta yayi awa daya sai ki dafa kofi daya tare da albasa sai ki baza shi yasha iska sai wanje wanda kika jika sai ki hada su wuri daya sai i marda su bayan an markada su sai kisa yist ki kwaba shi kibari yay kamar minti 30 a wuei mai dan dumi zaki ga ya tashi
- 2
Bayan ya tashi sai kisa suga da gishiri daidai bukata sai kisa baking powder ki juya shi sosai sai ki fara gasa shi
- 3
Yadda zaki gasa a pan din nonsitick zaki amfani sai ki dan goga oil kadan sai kifara zuba kullum ba a sin saka mishi wuta sosai kinayi kina rufe shi haks zaki ga yana yi har kigama
- 4
Amfanin sa baking powder aakarshe shine yafifi kyan suya yayi ido ido din nan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Sinasir
Sinasir nada sauqin yi,anaci da miyar qanye,stew ko garin karago Amma Nafi so da miyar ganye Asiyah Sulaiman -
-
-
-
-
-
-
Kunun gyada da farar shinkafa 😍😘
A gsky kunu yayi musamman Wannn sbd maigidana yaji dadin sa sosai kuwa 😋😊 Umm Muhseen's kitchen -
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Sinasir me madarar kwakwa
#teamsokoto Sinasir abincin Hausawa ne musamman arewaci, Yana da Fadi sosai ya na da saukin yi Kumar za a iya ci a Karin kumallo, da Rana ko da dare. Sannan za a iya ci da miya, suga, Zuma ko kuli-kuli. Iyalina suna son CIN sinasir 🥰 Maryam's Cuisine -
-
Wainar shinkafa
wannan waina akwaita da laushi ga dadi koba miya zakicita da kuli ko sugar. hadiza said lawan -
-
Shinkafa da wake
Wato duk wani asalin bahaushe yasa Shinkafa da wake ( garau garau) ana girmama Shinkafa da wake ne bisa alfanun da take a jikin mutum mussàm ma wake yana Gina jiki #garaugaraucontest Fateen -
-
-
Masa
Wannan masar nayi amfani da sabuwar Tanda ne kuma Alhamdulillah Bata min kamu ba.Dabarar ita ce bayan n wanke tandar sae n Dora ta a Kan wuta(low heat) kfn nazo suya t gasu sosae sannan n fara suya Zee's Kitchen -
-
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen -
Masa (masan shinkafa)
Masa abincin gargajiyane da akeyinshi na ci a gida ko tarban baqi. sufyam Cakes And More -
Wainar masa
Abincin hausawa mai dadi da inganci zaka iya yin karin kumallo dashi ko kuma aci da rana. Hausawa nason wainar masa shiyasa da wuya ayi taro biki ba'ayita ba. Ana iya sarrafa qullin zuwa wani abincin wanda aka fi sani da sinasir. UH CUISINE -
-
Dubulan
#Dubulan. Wannan girki anfiyinshi lokacin biki ko kuma a masarauta don karramawa, haka zalika nayima maigidanashi don karramawa kuma ya yaba. Mamu -
Groundnut paste cookies
#GYADA tab wani abu wai cookies na gyada🤩 a wannan cookies dai banyi anfani da cutter ba gyadan shine nayi an fani dashi a matsayin butter Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
Sinasir da miyar ganyett
Sinasir girki ne me dadi da qayatarwa ,kuma ba nauyi ne dashiba ,zanso kuma kugwada 😋 inajiran ku😁😁 Haulat Delicious Treat -
Sinasir
Na koyi sinasir wurin matar Uncle dina yaya Hadiza ta iya sinasir sosai har yanxu ban chi me dadi irin nata ba (we will get there soon in sha Allah) nata is very fluffy ko ya kwana kaman yau akayi kuma edge din is not crispy though bada non stick takeyi ba wata special tanda ce which i have not seen again too. Anyways enjoy my version dont forget to cooksnap 🤗 Jamila Ibrahim Tunau
sharhai