Coleslaw Mara bama

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

Yana da dadi sosai barin a shinkafa da miya ko shinkafa da wake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 1/4Kabeji
  2. 2Karas
  3. Cocumber 1
  4. Tumatir 2
  5. Koren tattasai 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kowanne ki fere Karas dinki ki goga a abun goga kubewa

  2. 2

    Idan kin gama yanka kabeji zaki wanke shi da veniger ko gishiri

  3. 3

    Sai ki yanka cocumber da tumatir da koren tattasai shape din dakikeso kiyi decoration yadda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes