Indome

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Nakasan ci innasun indome, kuma kuyaushi inna,sarafa ta yadda niki son incita,masha Allah wanan hadi yana da dadi sosai

Indome

Nakasan ci innasun indome, kuma kuyaushi inna,sarafa ta yadda niki son incita,masha Allah wanan hadi yana da dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Indome
  2. Tarugu
  3. 1Tatasai
  4. Albasa
  5. Mai
  6. 1Magi
  7. Cabbage

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko na zuba ruwa a wota sai nisa mai kadan sai nizuba taruguna da tatasai sai ni sa indome da magi,sanan sai da takusa dafuwa sai nizuba Cabbage Dina da Albasa,saboda bani sun Sudahu sosai nafisun innacikin su da na kwarinsu,kigwada akwai dadi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes