Irish,egg and indomi

ummu haidar
ummu haidar @oumhaidar1234

Nayi wannan girki domin faranta ran mijina sbd Yana son cin shi

Irish,egg and indomi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nayi wannan girki domin faranta ran mijina sbd Yana son cin shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mint
mutane biyu
  1. 4Eggs
  2. 10Irish manya
  3. 2indomi
  4. Man gyada
  5. Salt
  6. Maggi
  7. Onion
  8. Kabej

Umarnin dafa abinci

40mint
  1. 1

    Dafarko na na fere dankali sannan na yanka shape din dakake bukata sai nawake Shi na sa gishiri kadan na Dura Mai a wata da yayi zafi na zuba na soya

  2. 2

    Sai nan na dauko kwai na fasa na yanka albasa nasa Maggi shima na soya shi

  3. 3

    Sai na dauko indomi nayi greating kayan miya nasa Mai na soya na zuba ruwq bayan sun soyu daya tafasa nasa indomi na yanka kabej Shi ma nasa dabar Shi ya dahu yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @oumhaidar1234
rannar

sharhai

Similar Recipes