Tumatur din kwalba

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Yanzu lokachin tumatur ne gashi kuma yana da arha

Tumatur din kwalba

Yanzu lokachin tumatur ne gashi kuma yana da arha

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10hrs
  1. 1Tumatur bokiti
  2. Gishiri

Umarnin dafa abinci

10hrs
  1. 1

    Idan an sawo miki tunatur ki wanke se ki zuba gishiri ki barshi tsawon minti 30 se ki yanka ki matse diyan

  2. 2

    Ki kai wurin nika a nika miki ya nikusosai se ki dafa ya dahu har ruwa su tsane se kisamu kyallen tata ki zuba ki matse excess water

  3. 3

    Se ki rataye shi sauran ruwan ya gama fita

  4. 4

    Ki dafa kwalbar bama se ki zuba tuamatur din ki qara dafawa na mintna kadan se ki aje

  5. 5

    Sanadiyar wannan shine na farkon yi na ance ze kai wata 6 ko fiye idan de baa bude ba batare da yayi komai ba

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (2)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah godiya muke aunty jamila

Similar Recipes