Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sliced bread
  2. Egg
  3. Butter
  4. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwai acikin kwano me kyau sai kisa maggi ki kada sosai.

  2. 2

    Zaki daura kasko akan wuta idan yayi zafi sai ki zuba butter kadan aciki sai ki dakko bread dinki kisa acikin ruwan kwai sai kisa a kasko ki gasa shikkenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes