Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tafasasshiyar shinkafa
  2. Tumeric
  3. Cumin
  4. Kanunfari, tafarnuwa, masoro,citta danye
  5. Karas
  6. Green pies
  7. Shanbo da albasa
  8. Ruwa
  9. Soyayyan kifi
  10. Mai
  11. Kayan dandano
  12. Jollof sphagetti
  13. Tafasasshen sphagetti
  14. Shambo da lawashi
  15. Citta da masoro
  16. Kayan dandano
  17. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nazuba mai a tukunya, nasa albasa, nasoya sama sama, nasa jajjage na, nasa citta, tafarnuwa, masoro da kanunfari, tumeric nasoya, nasa ruwa dai dai yadda zata karasa dafamin shinkafata, nasan kayan dandano, carrot da green pies narufe nabarshi yatafoso, nasa shinkafata rufe takarasa nuna.

  2. 2

    Nadauko tukunya nasa albasa da mai nasoya sama sama, na jajjagena nasoya sama sama, nasa ruwa yadda zai karasamin taliyata, nasa kayan dandano, citta, masoro, da lawashi narufe nabashi yatafasa, nasa taliyata narufe nabarshi yanuna.

  3. 3

    Gashi nagama, nasa kifi soyayye agefe

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
rannar
Samaru Zaria,Kaduna

Similar Recipes