Taliya da Manja

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Kafin in tuna wanda zan sa ma wannan girkin bari nayi posting daga baya nayi editing 😂
Ayshat gashi na yi dedicating zuwa gareki da Meenat da Ahmad da Alishba 😘😘

Taliya da Manja

Kafin in tuna wanda zan sa ma wannan girkin bari nayi posting daga baya nayi editing 😂
Ayshat gashi na yi dedicating zuwa gareki da Meenat da Ahmad da Alishba 😘😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
1 yawan abinchi
  1. 1Taliya
  2. Manja chokali 5
  3. Man gyada chokali 1
  4. Yaji gari
  5. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Zaki aza ruwan zafi su tafasa se kisaka man gyada da gishiri ki rufe ki bari ta dahu

  2. 2

    Se ki sauke idan kinga tayi wara wara se ki zub ruwan sanyi masu dan yawa ki wanke

  3. 3

    Zaki iya soya albasa kisa don karin dadi wannan lazy recipe ne cikin sauki ba wahala

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
To aishat bari nayi edit nasa 🤗😁

Similar Recipes