Shinkafa da wake2

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Inason shinkafa da wake sosae Kuma tanada farin jini gsky

Shinkafa da wake2

Inason shinkafa da wake sosae Kuma tanada farin jini gsky

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Mai
  4. Yajin barkwano
  5. Lawashin albasa
  6. Tumatur
  7. Kanwa kadan
  8. Maggie
  9. Pinch of salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki zuba ruwa a tukunya kidaura a wuta ki gyara wake kizuba kisa kanwa kadan sae kibarshi yatafaso

  2. 2

    In ya fara laushi sae kizuba shinkafa da pinch of salt kirufe kibarta ta nuna

  3. 3

    Inta nuna bbu ruwa ajikinta sae ki sauke kixuba a plate kisa lawashin albasa da kk yanka da tumatur da albasa da Mai da yaji da Maggie

  4. 4

    Shikenn shinkafa da wake t kammala aci ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai (5)

Similar Recipes