Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 1babba Mangoro
  2. 2 cokalimadara
  3. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka mangoro ki cire fatar

  2. 2

    Ki zuba naman a cikin blender ki zuba kankara da madara

  3. 3

    Ki markada har yayi laushi

  4. 4

    Asha da sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

Similar Recipes