Peanut

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Wannan shine yin peanut dina na farko Kuma alhmdllh munji dadinta sosae gaskiya

Peanut

Wannan shine yin peanut dina na farko Kuma alhmdllh munji dadinta sosae gaskiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsGyada
  2. 1/4 cupSugar
  3. Vanilla
  4. 2eggs
  5. Fulawa yadda ya isa
  6. Madara (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara gyada kidebi masu kyau Kofi 2 kisa a roba

  2. 2

    Sae ki fasa egg dinki kisa sugar da vanilla inta ruwace amma kikada sosae har sugar din y narke. Inkuma ta gari ce kisa cikin flour

  3. 3

    Se kidinga yaryada ruwan Kwai Dinn akan gyadar kizuba flour ki jujjuya sosae inta dunkule gyadar kirabata ki sake sa ruwan Kwai kizuba flour ki gauraya sosae haka zakiyi tayi zakiga gyadar Tana Kara girma to haka zakiyi ta yaryadaa ruwan Kwai da fulawa kina jiyawa har se yamiki yadda KK son girma ko kwae yakare

  4. 4

    Sae ki kwashe gyadar awata roba sabida kasan za,a samu fulawa

  5. 5

    Ki daura Mai a wuta karkisa wuta da yawa in yyi zafi kidinga zuba gyadar kina soyawa harta soyu

  6. 6

    Shikenn peanut ta kammala aci Dadi lfy

  7. 7

    NOTE:Kada kicika wuta sosae sabida anaso gyadar ma tasoyu sabida da danyar gyada akeyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

Similar Recipes