Potatoes pinwheel

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Kun san abunda ake cewa baa bawa yaro mai qiwa 😂to shine wannan 🤗lokacin potatoes ne ynx just give it try 😋 da ingredients kadan zakiyi making this, and the taste baa mgana hajiya🥰🤗 breakfast idea💃

Potatoes pinwheel

Kun san abunda ake cewa baa bawa yaro mai qiwa 😂to shine wannan 🤗lokacin potatoes ne ynx just give it try 😋 da ingredients kadan zakiyi making this, and the taste baa mgana hajiya🥰🤗 breakfast idea💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. For the dough
  2. 1 cupflour
  3. 1tbp oil
  4. Filling
  5. Potatoes irish 7 (Zaki iya amfani da doya ko sweet potato)
  6. 4Attaruhu
  7. 1/2Albasa
  8. 1Maggi
  9. Gishiri kadan
  10. Curry
  11. Thyme
  12. Pepper mix spice
  13. Corn flour
  14. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki wanke ki yayyanka ki sa masa gishiri ki dafashi yy lugub kiyi mashing dinsa kisa jajjagen albasa da attaruhu

  2. 2

    Kisa maggi daya sbda mun dafa dankalin mu d gishiri, kisa thyme, curry

  3. 3

    Kisa Pepper mix spice, saiki mixing sosai komai y hade ki ajiye gefe y huce completely (Zaki iya kara wasu spice din idan kina so Kamar garlic, ginger d.s)

  4. 4

    Ki tankade fulawa kisa oil kiyi mixing sosai man y hade d fulawar saiki zuba ruwa bit by bit har sai kinyi making soft dough kiyi kneading for 5 mnts ki rufe ki ajiye gefe ya huta for 5mnts

  5. 5

    Saiki dakko kisake kneading for 1 mnts saiki rolling dinshi da fadi saiki zuba fillings dinki

  6. 6

    Saiki nannadeshi Kamar hk👇 ki yayyanka shi

  7. 7

    Ki hada corn flour da ruwa saiki saka aciki sannan saiki soya

  8. 8

    Until golding brown done 🥰😋😋

  9. 9

    😋😋

  10. 10

    💃💃

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes