Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. 1 cupSugar
  3. 1/4 cupMilk
  4. 1 cupOil
  5. 1/4 tspVanilla

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour, milk, sugar, kiyi mix sosai saiki zuba oil kina juyawa zakiga yana hade jikinsa yana dunkulewa saiki zuba flavour kikara juyawa saiki samu wani cokali wanda zaiyi miki ball dashi saiki zuba Ridi cikin cokalin saikina diban hadin gireban da cokalin kina cirewa a hankali kina sashi kan tray na bake wanda kika shafa butter akai kina gamawa saiki sashi cikin over karki matsa daga wajan shi zai kone, karki cika masa wuta da yawa idan yayi zakiji yana kanshi shikenan kin kammala gireb

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes