Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Mai
  3. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kidaura ruwa dan madedeci a wuta
    Karkisa dayawa sbd yamaki wara wara
    Sannan kisa Mai

  2. 2

    Ki juye couscous dinki a bowl yadda zemaki dadin zubawa a tukunya

  3. 3

    Idan ruwan ya tafasa se ki dauko bulugari kina sa couscous din a hankali kina gaurayawa da bulugarin har yashanye ruwa

  4. 4

    Ki rufe tukunyanki ya turaru sannan ki kwashe zakiga yayi wara wara

  5. 5

    Zaki iyaci da miyan stew,etc
    Nide da miyan taushe zanci nawa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes