Macaroni jallof

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Cooking Instructions
- 1
Zaki fara wanke namanki ki tafasa
- 2
Sannan ki jajjaga tattasanki kisa a tukunya ki dora a wuta bayan ki zuba mai a ciki ki soya sama sama
- 3
Sai ki sa ruwa sannan ki sa namanki magi curry sai kisa macaroni sannan ki yanka alayyahu da albasa sai abinci yakusa dahuwa sai kisa albasa dinki da alayyahu
Similar Recipes
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15446389
Comments