Doughnut

ummu haidar
ummu haidar @oumhaidar1234

Natashi kawai naji ina bukatar ci nace Bari ingwada Ku Zan iya Dan na taba yi Bai tashi ba

Doughnut

Natashi kawai naji ina bukatar ci nace Bari ingwada Ku Zan iya Dan na taba yi Bai tashi ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hrs30mint
hudu
  1. Fulawa3cups
  2. Butter 3tb spoon
  3. Yeast1tea spoon
  4. Sugar 3tb spoon
  5. Egg1
  6. Man gyada

Umarnin dafa abinci

1hrs30mint
  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawa sai ki sa sugar egg salt yeast sai ki juga sai ki samu ruwan zafi kina zubawa kadan kina kwaba Kar yayi ruwa Kar yayi tauri sai ki tabuga Shi har ya hade

  2. 2

    Sannan kisa butter ki ki ci gaba da buga Shi a kalla 30mint sai ki rufe Shi ki ajiye waje Mai dumi sai ki barshi 30min sai ki dauki ki fitar dashi zuwa shape din shi

  3. 3

    Sai ki barshi yadan tashi sai kisa Mai a wuta sai ki soya Amma Kar kisa wuta sosai yayin soyar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @oumhaidar1234
rannar

Similar Recipes