Gireba

Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617

Wannan gireba ta musamman ce, nayita ne saboda iyalina.

Gireba

Wannan gireba ta musamman ce, nayita ne saboda iyalina.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
  1. Fulawa kofi biyu
  2. Sikari rabin kofi
  3. Mai kofi daya
  4. Madarar gari cokali biyar
  5. Gishiri dan kadan
  6. Bakar hoda y'ar kadan
  7. Kantu
  8. Busashen inibi
  9. Kwakwa (idan anaso)

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    A zuba duka kayayyakin a Cakuda waje daya a murje komai ya hade jikinsa.

  2. 2
  3. 3

    Sai a dinga diba ana mulmulwa a hannu adan fakada shi (idan akwai karamin ludayi toh za'a yi dashi).

  4. 4

    Ajera a farantin gashi sannan akawo kantu a Barbada duka akai sai a saka a abun gashi a gasa, idan ya gasu za'a ji yana kamshi sannan za'a ga yayi kalar brown.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes