Tura

Kayan aiki

  1. Barzazziyar shinkafan dafawa
  2. Ruwa da gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwanki a tukunya ki saka gishiri kadan da mai kadan ki rufe inya tafasa saiki saka biskinki(barzazziyar shinkafah)saiki gauraya saiki rufe inya nuna saiki tuka shi zakuma ki iya barinshi ahaka saiki kwashe zaki iya ci da stew ko da taushe(miyar alayyahu)

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (8)

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
Shinkafar masa ko bahaushen shinkafa zanyi amfani dashi

Similar Recipes