Soyayyen kayan ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaa wanke kayan ciki a Dora a wuta asa albasa da spices da farin magi a rufe yay ta dahuwa
- 2
Idan yafara dahuwa zai fara kamshi sai a bude murfin a juya a barshi bude zai fidda Mai sai a soya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Ferfesun kayan ciki
#sahurrecipecontest Ina matikar son ferfesun kayan ciki ina ci da bread romon akwai dadi Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
-
Soyayyen Kayan ciki 😋
Allah sarki Sallah layyahShi kawai na tuna.. Amma kuma idan kina chi kamar kina chin na layyahAllah y bamu aron Rai Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 -
Farfesun kayan ciki
Gaskiya wannan girki yanada dadi da safe aci shi da bread kuma sirrin farfesu asaka masa daddawa Anisa Maishanu -
-
Ferfesu na kayan ciki
#Bootcamp Wannan ferfesu yayi matukar Dadi sannan cikin lokaci kadan nayishi Afrah's kitchen -
-
Farfesun kayan ciki
A duk lokacin da nake son shan farfesu, na kan je ga farfesun kayan ciki domin baya kawo wata illa a jiki sannan gashi ina jin dadin sa. Nafisa Ismail -
-
-
Farfesun kayan ciki
Mura ne ya dameni sai na nimawa kaina mafita ta hanyan yin wannan girki. Yar Mama -
-
-
Farfesun kayan ciki
Kayan ciki yana da amfani a jiki , yana Kara lafiya.. Yayi dadi💃💃💃💃 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
Farfesun kayan ciki
#sokotosamosa farfesun nan yayi Dadi sosai musamman idan anci Shi da breadi. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
Parpesun kayan ciki
Parpesu abune da zaa iya cin abubuwa daban daban dashi kamarsu shinkafa taliya makaro doya hardama tuwo nidai nafison nawa da yajiyaji Ammaz Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15624901
sharhai (3)