Pancake

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Wannan pancake akwai sauqi gashi da laushi sosai idan kun gwada zakuji dadinshi

Pancake

Wannan pancake akwai sauqi gashi da laushi sosai idan kun gwada zakuji dadinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 minutes
Mutum 2 yawan abinchi
  1. 1 1/2 cupflour
  2. 1/3 cupSugar
  3. 1Egg
  4. 1 cupButtermilk
  5. Baking powder 1 teaspoon
  6. Vanilla flavor 1 teaspoon
  7. Butter 3 tablespoons

Umarnin dafa abinci

10 minutes
  1. 1

    A zuba flour,sugar,baking powder waje daya sai a juya

  2. 2

    A zuba buttermilk,egg,flavor waje daya a juya sosai sai a zuba akan su flour din sai a juya komai ya hade jikinsa

  3. 3

    A dora frying pan akan wuta sai a saka butter kadan aciki idan yayi zafi sai a debo hadin pancake 1/3 cup a zuba a ciki

  4. 4

    Idan an zuba abarshi dakanshi zaiyi faadi sai ya farayin bubbles idan ya daina bubbles din sai a juya shi idan ya gasu sai a cire

  5. 5

    A jera su akan plate a saka butter a saman su sai a kawo zuma a zuba akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

Similar Recipes