Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
mutum 10 yawan abinchi
  1. 250 gbutter
  2. Sugar kwankwani2
  3. Madara 2spn
  4. 8Kwai
  5. Flour gwangwani3
  6. Baking powder 1tb spn
  7. Icing sugar
  8. 250 gButter

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko zakisami butterkihada da sugar kiyita juyawa harsaiyayi haske, saiki dakko kwai kinafasawa da1 bayan 1 harkigama. Saikidakko Kwano kihada flour da hodada madararki kihadasu waje1, saikifaraxubasu ahadin butternki ahankali harkigama,

  2. 2

    Saiki dakko fandindaxakiyi amfani dashi kisamasa mai, kixubahadin kisa a abindakike gashi kibashi 15mnt

  3. 3

    Saikidakko butter 1 da acing sugar kiyita juyawa, dakingama Kidakko kayan hadinkikiyi decoration dincake dinki shikkenan angama

  4. 4

    Acidadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
meenah's Pride
meenah's Pride @2825meenah
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wow lets join the celebration 😍🎂

Similar Recipes