Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa nama ki soya sama sama saiki zuba jajjagen kayan miyar akan naman ki barsu su soyu harna tsawon 5mint saiki zuba ruwan nama ki tsaida ruwa ki rufe bayan 5/10 minutes saiki dauko peanut butter dinki kamar babban cokali 2-3 kisa spoon ki dama ta bayan kin gama kin tabbatar babu gudaji saiki zuba Akan ruwan miyar ki idan akwai bukatar kara dandano saiki kara, ki rage wutar sosai yayi 3mint saiki zuba zogale kijuya saiki rufe idan ta kammala zakiga mai yayo sama sosai shikenan ta kammala
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Spaghetti
Idan kina neman abinda xaki dafa cikin sauki


Miyar zogale
#teamkano


Miyar yakuwa
#girki1bishiya1


Miyar Gyada
Ina ta Sha'awar cin Masa but ma rasa wani miya zanyi amfani dashi se kawai na tambayi saboda bantaba yi da ita ba se na yiwa @ant Jamila magana ana iya ci da miyar Gyada saboda ita nake Sha'awar yi se tace min sosai ma.shi ne nayi and alhamdulillah tayi dadi sosai #nazabiinyigirki


Miyar gyada


Miyar gyada
#gyada


Eba da miyar agushi
Don maigidana


Miyar zogale
#kadunastate


Miyar gyada
Akwai dadi sosai musamman da tuwon shinkafa


Soyyayan dakali da miya kwai
#ramadansadaqa iftar


Miyar gyaɗa
#Gyada


Dambun couscous


Miyar zogale da tuwo
#NCM


Tuwo da miyar zogale
#kanostate


Yam balls
#Hugs


Farfesun naman kai
Wallahi akwai dadi sema kun gwada #skg


Tuwon dawa da miyar zogale,shuwaka da gyada
Yanada dadi sosae kuma hadin miyar hadi ne dake qara lapiya dakuma jini musamman danasa wake.


Miyar gyada
#gyada


Miyar Zogale
#kanostate


Jollof cous cous wit cabbage sauce
#BK


Fried cus-cus
Akwai shi da dadi duk da dai ban cika son cus-cus ba amma wannan ya min dadi


Miyar dankali


Taliya da miyan alayyahu
Ai kawai ayi shiru


Patan wake


Faten doya da wake


Gashin kaza
#cdf


Miyar rama da gyada
Girkin miyar gargajiya ne saga Biu Borno.


Shawarma
Abun mai dadi da kosarwa #kitchechanllenge


Miyar zogale da tuwon shinkafa


Miyar gyada

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15803096
sharhai (5)