Frosted cup cake

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery

Yna da saukin sarrafawa da dadi wjen ci dakuma daukar hnkli

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
  1. 2 cupFulawa
  2. 4Kwae
  3. Vegatable oil 1/2 cup
  4. Coca powder 1/2 cup
  5. 2 cupSugar
  6. 1/2 cupMilk powder
  7. 1 tblsBaking powder
  8. 1 tblsChocolate flavour
  9. Warm water

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Xaki hada dry ingrediants dinki kmr haka kisa bowl ki xuba fulawa, sugar,coco poder,powder mikk,bakinh powder,sai kisami wani bowl din ki xuba kawae ki bugashi ki xuba flavour kixuba oil kibugasi suhade jikinsu saiki kaho ruwan dumi ki xuba sai ki dauko wnn dry ingrediant din ki xuba aikai sai ki buga sosai shiknan sai gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery
rannar

Similar Recipes