Doughnuts

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Dadi d laushi ba'a magana

Doughnuts

Dadi d laushi ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupsFlour
  2. 2 cupsSugar
  3. Butter 4 tablespoon
  4. 1 cupMadara
  5. yeast 2 tablespoon
  6. Flavour
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada flour da sugar da flavour n juya na jika yeast d ruwan dumi madara ma hakan xuba na kwaba sae naaa butter nayi t kneading har tsahon 30 minutes

  2. 2

    Byn n gama sae n murza na cire doughnuts Dina n barshi y tashi

  3. 3

    Sae n Dora Mae a low heat yy Dan duni sae n fara suya da yy golden brown n juya daya side din shima yy n kwashe

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (7)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah aiko yayi kyau sosai 😋😍

Similar Recipes