Alkaki

Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423

Inasan Alkaki mussamman nagidan amarya😋😂

Tura

Kayan aiki

  1. Alkama
  2. Shuger
  3. Yis
  4. Mai
  5. Leman tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki barzo alkamanki kitankade (kicire garin).

  2. 2

    Zakisaka mai akan barzazzen alkamanki kicakudashi yabiyu maikyau sai,kizuba yis dinki(daman kinjikashi) akan alkamanki saikijuyashi shima saikizuba ruwa mai dumi bamai zafiba saikikwaba kirufeshi agefe.

  3. 3

    Kidaura shuger ki awuta kisa leman tsami yadahu(yanda zakigane yadahu kideboshi a spoon kisashi aruwan sanyi inbainarkebatoyadahu)saikisauke abunki agefe..

  4. 4

    Kidauko dough dinki kisa a turmi kidakashi yadaku yanda inkin taba zakiji yana danko,saikilwashe kisha mai a hannunki (kiyi style dindakikeso)ki ajiyeshi agefe zai tashi yayi kyau

  5. 5

    Kidaura mai awuta yyi zafi sai suya saiyayi ja(yandakikeson suyarki)si kikwashe kitsoma a ruwan sheger ki kitsaneshi sai aci😋.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423
rannar

Similar Recipes