Chips da kwai

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yarinyata nasonshi musamman idan zataje makaranta.#backtoschool

Chips da kwai

Yarinyata nasonshi musamman idan zataje makaranta.#backtoschool

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10Dankali guda
  2. 2Kwai
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fere dankali na yanka natsaneshi a colender na barbada gishiri najuya. Saina Dora mai awuta nasa albasa da yayi zafi nasoya aciki

  2. 2

    Saina soya kwai da albasa da dandano

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes